Namenj – Rayuwata Lyrics

Namenj Rayuwata

Namenj – Rayuwata Lyrics

Namenj Rayuwata Lyrics

Dake Nake Son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake nake son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta

Sama da kassa na duba
Ba tamkarki har’abada
Layinki bazan chanja ba
Akanshi ni zan karasa

Ko da Second daya
Ko da minti daya
Ko da Yini daya
Ko da Hour daya

Koyaushe bana son kiyi nisa dani
Na kasance a gefenki duk inda zaki
A koyaushe bana son kiyi nisa dani
Na kasance a gefenki duk in da zani

Dake Nake Son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake nake son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake Nake Son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake nake son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta

Ko da Second daya
Ko da minti daya
Ko da Yini daya
Ko da Hour daya

Koyaushe bana son kiyi nisa dani
Na kasance a gefenki duk inda zaki
A koyaushe bana son kiyi nisa dani
Na kasance a gefenki duk in da zani

Dake Nake Son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake nake son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake Nake Son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Dake nake son
Na karasa Sauran Rayuwa Ta

Written by; Ali Jubril Namanjo
Produced by; Chidera Godfrey Ezeani
Released date; 29th July 2020