Ali Jita ft. Di’ja – Celebration Lyrics

Ali Jita Celebration

Ali Jita ft. Di’ja – Celebration Lyrics

Ali Jita Celebration Lyrics

Yaro show me love oo
Sweetie sweetie love oo
Ino go use play oo
Dan charafke with your heart no no
Better love mai dadin zuma
Only you don’t want know other
Soyayya tafi ruwan zuma
Boy you got my heart

Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna muna yau rana tazo
Ko akwai kudi ko ba naira kece tawa
Ko su somu ko karda su somu ba mai rabawa lie
lie

Better love mai dadin zuma
Yawon zance duk angama
Soyyayya bani ruwan zuma kece baby na
Muna murna murna yau rana
tazo

Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Taka taka taka taka rawa taka taka taka taka rawa
In bake ba sai rijiya
Yarinya rabin zuciya
In bake ba sai rijiya
Yarinya rabin zuciya

Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo
Muna murna murna yau rana tazo

Taka taka taka taka rawa taka taka taka taka rawa
taka taka taka taka rawa taka taka taka taka rawa
In bake ba sai rijiya
Yarinya rabin zuciya
In bake ba sai rijiya
Yarinya rabin zuciya

Written by; Ali Jita and Di’ja
Produced by; Don Adah
Released date; 29th July, 2020

    Credits & Song Knowledge

  • Song Title:
  • Performed by:
  • Written by:
  • Genre:
  • Album:
  • Release Date: